Siyasar Najeriya
Mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da ke fada aji a majalisar wakilai na son a tsayar da Gwamna Nyesom Wike a matsayin abokin takarar Atiku.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babagana Kingibe, ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Lagas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ne shugaban kasar Najeriya na gaba.
Wani bidiyo da ya yadu a kafafen sada zumunta ya nuna inda wani limamin cocin Katolika ya nemi mambobinsa da ba su da katin zabe da su koma gida daga cocin.
Shugaba Muhammadu Buhari, a daren ranar Lahadi a Aso Rock ya gana da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, kuma ya yi wata ganawar daban da shugaban majalisar
Wani sabon batu ya bayyana game da tabbacin da mukarraban Buhari suka bai wa 'yan takara a kalla shida a zaben fidda gwanin jam'iyyar APC da aka yi kwanan nan.
Kungiyar Kiristoci ta Kasa, CAN, ta ce duk jam'iyyar siyasa da ke son cin zaben shugabancin kasa a 2023 dole ne ta hada kai da coci. Samson Ayokunle, ya sanar.
Za a ji alkawari uku da Alhaji Atiku Abubakar ya yi shi ne Gwamnatin Tarayya za ta cire hannunka a kan sha’anin matatun da ke tace danyen mai da wutar lantarki.
Fasto Desmond ya bayyana cewa wasu da ke kokarin bata sunan dan takarar APC, Bola Tinubu ne ke ta yayata zancen cewa Musulmi zai tsayar domin zama mataimakinsa.
Wasu matasa sun yi tafiyar kilo mita 205 domin nuna goyon baya ga dan takarar gwamna na jam'iyyar APC a jihar Bauchi, Air Marshal Saddique Abubakar (mai ritaya)
Siyasar Najeriya
Samu kari