Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ta fara shiga wani hali yayin da ta rasa 'yan majalisar tarayya biyar da 'yan majalisar jiha uku inda suka koma babbar jam'iyya PDP.
Za a fahimci kila PDP ta yi wa Tinubu da APC taron-dangi da Jam’iyyun NNPP da LP domin tsoron Peter Obi da Rabiu su kawowa Atiku Abubakar matsala a zaben 2023.
Rahoton da muke samu daga majiyoyi sun bayyana cewa, Bola Ahmad Tinubu ya gana da Yahaya Bello, Yahaya ya ba da tallafi ga fafutukar dan takarar shugaban kasan.
Mun tattaro jerin ‘Yan siyasan da suka gyara taliyarsu da wadanda suka bata siyasarsu wajen takara da Bola Tinubu. Babban wanda ya yi asara shi ne Yemi Osinbajo
Tarihin siyasar fitaccen 'dan siyasan za a iya danganta shi tun daga shekarar 1992 lokacin da ya shiga jam'iyyar SDP inda ya zaba mamban tsagin People's Front.
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta gargadi jam'iyyun siyasa kada suyi kuskuren zaben Musulmi da Musulmi matsayin yan takaran Shugaban kasa da mataimaki a 202
Gwamnan ya tsaya takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC amma Bola Tinubu ya lallasa shi a babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja a cikin makon nan...
Tsohon kwamishina kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kano, Injiya Ɗan Sarauniya, ya aike da sakon ban hakuri ga gwamna Abdullahi Umar Ganduje kan bata masa
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, ya bayyana cewa dan Bola Tinubu zai kayar da Atiku Abubakar a jihar Adamawa a babban zaben shugaban kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari