Siyasar Najeriya
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ta ya fitaccen ɗan siyasa, tsohon gwamnan Nasarawa kuma shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Adamu murnar karin shekara.
Sanata Orji Kalu, bulaliyar majalisar dattawar Najeriya ya ce wasu yan Najeriya na yada jita-jitan cewa 'asirin kudi' ya ke yi saboda motar da ya ke hawa Kalu,
Socio-Economic Rights and Accountability Project tana so ‘yan takaran 2023 su bayyana dukiyarsu. Omoyele Sowore mai neman shugaban Najeriya ya ce N5000 gare sa.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci matasan Najeriya da su tashi su karbi ragamar shugabancin kasar nan a halin da ake ciki..
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce nan gaba kaɗan zai fito ya bayyana wa yan Najeriya gaskiya kowa ya sani kan rikitin PDP da kuma shi kanshi ɗan takara.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce duk abubuwan da ya aikata da ya kuma samu bisa tsautsayi ne amma banda noma, rahoton PM News. Tsohon shugaban kasar
Za ku ji Gwamnonin jihohi fiye da 20 da suka taba rasa takara a kan mulki. Daga cikinsu akwai Gboyega Oyetola, Akinwumi Ambode, da su Rabiu Musa Kwankwaso.
Zababben gwamnan Jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke, ya yi wa mutanen Osun alkawarin cewa ya shirya yi musu hidima. Yace ya san kallubalen da jihar ke fuskanta
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya ce kauracewa tikitin musulmi da musulmi yasa ya ki yarda Asiwaju Bola Tinubu ya yi masa mataimaki a zaben 2007
Siyasar Najeriya
Samu kari