Siyasar Najeriya
A halin yanzu dai shugaban kasa Muhammadu Buhari na can na ganawa da wata tawaga ta jiga-jigan jam'iyyar APC a fadar shugaban kasa da ke birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Buhari ya bukaci al’ummar kasar nan da su zabi APC a zabe mai zuwa domin tabbatar da dorewar harkokin siyasa, da kwanciyar hankali a kasar nan.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Abubakar Atiku ya bayyana cewa tuni ya tuntubi gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, inda ya ce nan ba da jimawa ba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abuhakar, ya ce ba ya tunanin jam'iyyar LP zata iya ba da mamaki a babban zaɓen 2023 kamar yadda wasu ke hasashe.
Za a ji Yadda 'Dan takaran AAC, ya yi wa Atiku Abubakar kaca-kaca a Twitter. Sowore ya yi wa Peter raddi a dandalin Twitter. Hakan na zuwa ne bayan dauke wuta.
Rikicin jam'iyya mai mulkin jahar Kaduna ta tsinci kanta cikin sabon rikici yau Alhamis, yayin manyan masu faɗa aji na APC har su 15 suka fice daga inuwarta.
Za a ji Alkali ya karbi korafi, ya amince Bola Tinubu ya fuskanci shari’a a kan zargin yin karya ga hukuma a lokacin yana Gwamnan jihar Legas tun shekarar 1999.
A kokarin dukkan jam'iyyun siyasa na kimtsawa gabanin zuwan babban zaɓen 2023, ɗan takarar gwamna Legas a APC, Jandor, ya tarbi tawaga guda ta mambobin APC.
Dan takarar jam'iyyar APC, Bola Tinubu, ya bayyana cewa bai yo hayar kowa ba a taron gabatar da Shettima don an bude taron ne ga kowa, harda malaman addini.
Siyasar Najeriya
Samu kari