Siyasar Najeriya
Femi Gbajabiamila, kakakin majalisar wakilai a Najeriya ya yi kira ga kungiyar malaman jami'o'i ta ASUU da su duba tare da janye yajin aiki saboda biyan muradi.
Za a ji Bola Tinubu zai kara mutane 2, 000 a kwamitin kamfe bayan rigima ta barke a takarar APC. Da alama ‘Dan takarar shugaban kasan zai busa bayan ya ciza.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga abubuwan da ya shirya idan ya gaji kujerar Buhari bayan zaben 2023.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord ya bude wasu daga kudurorin da ke ransa kuma ya shirya yiwa 'yan Najeriya idan ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi ya sha alwashin ba zai yi sasanci da yan bindiga ba idan an zabe shi shugaban kasa a babban zaben
Birnin tarayya - Akalla mambobin kwamitin gudanarwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP sun mayar da kudi N122.4 million baitul malin jam'iyyar.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour ya ce zai tattuna da 'yan aware a lokacin da 'yan Najeriya suka zabe shi don ya gaje kujerar Buhari
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya gargaɗi 'yan takara, 'yan Najeriya da sauran masu ruwa da tsaki kan su guji duk wani mara kyau yayin kamfen zaɓen 2023.
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
Siyasar Najeriya
Samu kari