Siyasar Najeriya
Rikicin ko wanene zai zama dan takarar sanatan da hukumar zabe ta INEC ta amince dashi a APC a mazabar Yobe ta Arewa ya kawo karshe, domin an zabi Bashir Machin
A yayin da aka fara kamfen din zaben shugaban kasa na shekarar 2023 a Najeriya, Labour Party da dan takarar shugaban kasarta sun kaddamar da kamfen dinsu a Jos.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana kadan daga shirinsa na kamfen din zaben 2023 da ake ta jira domin gaje kujerar Buhari.
A yayin da ake tsakiyar rikici kan kwamitin yakin neman zabe na Asiwaju Bola Tinubu, wani jigo na jam'iyyar mai mulki a kasa a jihar Rivers ya yanke shawarar ba
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Namadi Sambo, ya bayyana cewa duk wani abu da ake bukata Atiku Abubakar na da shi na damƙa masa amanar Najeeiya a 2023
Gwamnatin Najeriya ta ware ranar Litinin, 3 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutun ma'aikata a kasar a murnar da ake na ranar samun 'yancin kai na Najeriya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya ƙaryata labarin da ake yaɗa wa cewa ya ayyana goyon bayansa ga Peter Obi na jam'iyyar LP, yace ƙanzon kurege ne mara tushe
Wani Lauya masanin tsarin mulki, Kayode Ajulo, ya gargadi ‘yan siyasar Najeriya da jam’iyyun siyasa da su gujewa rashin biyayya ga tanadin dokar zabe ta 2022.
Yayin da a hukumance hukumar zaɓe ta baiwa jam'iyyu damar fara yakin neman zaɓe daga yau 28 ga watan Satumba, 28, Sakataren LP a Kano ya sauya sheƙa zuwa APC
Siyasar Najeriya
Samu kari