Siyasar Najeriya
Gabanin zaben 2023 na shugaban kasa, farfesa Banji Akintoye, shugaban kungiyar Yarbawa ta Yoruba Nation Self-Determination Struggle ya bayyana kadan daga halin
Dumbin magoya bayan dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP a Legas, Abdulazeez Adediran da aka fi sani da Jandor, a ranar Alhamis, sun koma jam'iyyar APC. Wadanda
Kungiyar magoya bayan tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, SWAGA, tace mata zasu dama a gwamnatin Bola Ahemd Tinubu.
Gwamnan Jihar Abia Farfesa Charles Soludo ya bayyana ayyukan tallafi da wasu yan siyasa a jihar ke yi a matsayin 'sadaka ga mabukata'. A cewar Soludo, rabawa ma
Hukumar 'yan sandan jihar Sakkwato tace dakaru sun yi nasarar cafke wani mai suna Nasiru Idris ɗan karamar hukumar Sabon Birni, ɗauke da katin PVC guda 101.
Mun tattaro jerin Jihohi 7 da Peter Obi zai iya yi wa Atiku lahani a zaben shugaban kasa. Ya kamata Atiku Abubakar da PDP suyi hattara da Peter Obi a 2023.
Hafsat Baba, kwamishinar ayyukan jama'a ta jihar Kaduna ta bayyana cewa, yana da matukar muhimmanci a magance wasu matsaloli da suka dumfaro mata a jihar...
Mai neman zama shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, yanzu haka yana can kasar Amurka domin gudanar da wasu tarukan neman goyon baya
’Dan jarida kuma mai masaukin baki na gidan talabijin din Arise,Rufai Oseni,ya bayyana cewa a kagauce suke jiran ‘dan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari