Siyasar Najeriya
Adams Oshiomhole, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa ya zargi Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party da kawo rashin aikin yi Najeriya
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na LP ya bugi kirji yace zai dena kamfen idan za a iya kawo hujjar cewa ya karbi fili daga jiha lokacn yana gwamnan Anambra
Wasu jiga-jigan mambobin jam'iyyar All Progressives Congress, APC, sun fita daga jam'iyyar sun koma jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, a jihar Delta.
Gwamnan Anambra mai-ci yace hannun jarin da Peter Obi ya dauka daga Baitul-mali ya sa a kamfanin giya ba su haifar da komai ba, wannan ya fusata magoya bayansa.
Dino Melaye da Festus Keyamo sun yiwa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, izgili a yayin da bidiyon magoya bayansa suna fada kan kudi ya fito.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar ya kai wata ziyara jihar Neja, ya gana da tsohon shugaban kasan Najeriya Ibrahim Badamasi Babangida.
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya sha alwashin inganta rayuwar matasa idan ya lashe zabe.
‘Dan takarar kujerar gwamnan PDP a jihar Borno, Mohammad Jajari ya bayyana cewa mutum daya ya mutu yayin da sama da 100 suka jigata a harin tawagarr Atiku.
Yayin da PDP ke kara lumewa cikin rikici, tsohon shugaban Najeriya ya ce ba za ta sabu ba, zai kira zaman sulhu domin tabbatar da an yi komai cikin tsanaki.
Siyasar Najeriya
Samu kari