Siyasar Najeriya
'Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya sha alwashin tabbatar da dawowar zaman lafiya a Yobe idan an zabe shi. Zai bude iyakokin kasar.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa yana fatan a yi zaben 2023 kuma kada a samu dalilin daga shi saboda duniya duk Najeriya take kallo.
Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya ce ya san yadda zai gyara tattalin arzikin Najeriya idan an zabe shi.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an tura keyar wani dangin Yahaya Bello zuwa gidan yari yayin da aka gurfanar dashi kan zargin sace wasu kudade masu yawa.
Kotun daukaka kara mai zama a birnin tarayya Abuja ta kawo karshen sha'ar da ake wacce APM ta nemi a haramtawa Peter Obi shiga babban zaben watan Fabarairu.
Henry Ude, da aka fi sani da Ajim Best, jigon jam'iyyar Labour a Ebonyi ya fita daga jamiyyar ya koma jam'iyyar PDP yana mai cewa ita za ta yantar da jihar
Kotun koli ta bayyana cewa dan takarar gwamnan APC, Uba Sani ne zai rike turar jam'iyyar a zaben 2023 mai zuwa. An yi watsi da karar da Sani Sha'aban ya shigar.
Jigon jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Buba Galadima, ya bayyana cewa Atiku ya aiko manyan mutane harda malaman Musulunci su roki kwankwaso ya janye masa.
Tsohon shugaban hukumar INEC ya bayyan akadan daga abubuwan da ka iya zama barazana a zaben bana, ya ce 'yan siyasa ne babbar barazanar da za a samu a bana.
Siyasar Najeriya
Samu kari