Siyasar Najeriya
Tsohon dogarin tsohon shugaban kasa kuma ɗan takarar kujera lamba daya a zabem 2023 karkashin AA, Hamza Al-Mustapha, ya musanta labarin cewa sun yi maja da PDP.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya yaba da kulawar da Tinubu ya nuna wa jihar Borno lokacin rikicin Boko Haram. Yayi masa wani alƙawari babba
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum, ya bayyana yadda Tinubu ya taimakawa jihar lokacin tashin hankalin Boko Haram, ya ce zasu maida biki a zaɓe.
Gwamna Rotimi Akeredolu ya rubuta wasika zuwa Aso Rock, ya ce canjin kudi ya jefa marasa karfi cikin wahala, ya bukaci a dawo da tsofaffin Nairori da aka sauya.
Mataimakin jami'in hulɗa da jama'a na jam'iyyar APC na ƙasa, MurtalaAl Ajaka, ya bayyana cewa Atiku ba zai kai labari ba a jihar Borno da arewa maso gabas.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya roki mazauna Adamawa da Najeriya baki ɗaya su yi amfani wannan dama mai tsaka su zabi PDP.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, kuma jagoran gwamnonin G-5 ya sake sake magana mai harshen damo mai nuwa matsayarsa game da zaɓen shugaban kasa mai zuwa.
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce ya gamsu cewa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, dan takarar APC yana da cikakken lafiyar da zai iya jagorantar Najeriya
Wasu jam'iyyun siyasa biyar a Najeriya sun rushe tsarinsu zuwa cikin inuwar jam'iyyar PDP kana sun bayyana goyon bayansu ga dan takarar shugaban kasa, Atiku.
Siyasar Najeriya
Samu kari