Siyasar Najeriya
Zababben shugaban kasa a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, da Kashim Shettima sun karbi bakuncin gwamnonin jam'iyyar APC da Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero.
An ja hankalin hukumomin tsaro da su kara tsaurara matakan tsaro ga zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da mataimakinsa, Kashim Shettima saboda barazana.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta kasa ta karyata labarin da ke yawo cewa ta yanke shiyyoyin da zata bai wa shugabancin majalisar tarayya ta 10.
Rahotanni sun tabbatar da zaɓabɓen shugaban ƙasa, Bola Tinubu, ya zaɓi Sanata Godswill Akpabio da Sanata Barau Jibrin, a matsayin shugaban majalisa ta 10..
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya gabatar da sabuwar hujja a kotun karar zaben shugaban kasa inda ya ce Bola Tinubu dan Guinea ne.
Zababben shugaban kasa mai jiran gado a Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da gayyatar zuwa kaddamar da ayyuka a jihar Ribas kamar yadda Wike ya bukata.
Gwamnonin Najeriya sun ce za su gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari kan wasu batutuwa da suka shafi goben kasar da kuma tattalin arziikinta da kudin shiga.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya kai ziyarar ta'aziyya ga Sanata Orji Kalu, ya rarrashe sa kan rashin matarsa Ifeoma, sun sa labule.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce har yanzun shagalin murna su ke, suna rokon yan Najeriya su kara hakuri kan raba mukaman majalisa.
Siyasar Najeriya
Samu kari