Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma dan takarar LP a zaben shugaban kasan da aka kammala, Peter Obi, ya bukaci Amurka ta kara hakuri gabanin halatta zaben Tinubu.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Adebayo Shittu, ya ce rashin haɗin kai da hangen nesa ne ya ja wa manyan 'yan takara, Atiku ɗa Peter Obi rashin nasara.
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado, Malam Nasiru El-Rufai, ya janye hakkin mallaka na kamfanoni 9 da ke da alaƙa da tsohon gwamnan jihar, Sanata Ahmed Makarfi.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya ce gwamnonin arewa na jam'iyyar APC suna nan daram a tare da zababben shugaban kasa kan shugabancin majalisa ta 10.
Babban jigon NNPP kuma na hannun daman Rabiu Musa Kwankwaso, Buba Galadima, ya ce rashin isassun kuɗi ya hana NNPP kai kara kan zaben shugaban ƙasan da ya wuce.
Kotun zaɓe ta sake ɗage sauraron ƙarar da Atiku Abubakar, na PDP ya shigar yana ƙalubalantar nasarar Bola Ahmed Tinubu, a zaɓen shugaban ƙasa zuwa ranar Juma'a.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Dan Bilki Kwamanda, ya yi gargaɗi ga zaɓaɓben shugaban ƙasa, Bola Tinubu, kan ƙulla alaƙa da Rabiu Musa Kwankwaso.
Gwamnatin tarayya ta maida martani ga kalaman gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, wanda ya nemi EFCC ta fara bincikar ministoci da hadiman shugaba Buhari.
Shugaban tsagin jam'iyyar Labour Party, Lamidi Apapa, ya bayyana gaskiya dangane da batun karɓar N500m domin haddasa yi wa jam'iyyar zagon ƙasa a kotun zaɓe.
Siyasar Najeriya
Samu kari