Siyasar Najeriya
'Yan takaran LP, PDP da NNPP da su ka rasu a 2023 sun hada da Farfesa Uche Ikonne. ‘Yan bindiga su ka kona ‘dan takaran Sanatan LP a Enugu a bana, Oyibo Chukwu.
Bola Ahmed Tinubu ya bayyana tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin amini kuma kwararren ɗan siyasa da ya sadaukar da kansa ga bauta ma ƙasa.
A rahoton nan, za a samu jerin sarakuna, masu mulki, sojoji da shehunan malaman da aka rasa a shekarar 2023. Daga ciki akwai Sheikh Dr. Abubakar Giro Argungu
Babangida Aliyu, tsohon gwamnan jihar Neja ya jinjinawa Gwamna Uba Sani na Kaduna bisa salon mulkinsa da ya kira mai ban sha'awa don bai jefa al'umma cikin kunci ba.
Hotuna sun nuna lokacin da Abba Kabir Yusuf ya dawo gida bayan shafe lokaci ba ya gari. Kanawa sun yi dandazo don tarbar gwamnan a kan titunan jihar Kano.
A wasu hotunan da muka gani, an ga El-Rufai tare da Obasanjo, inda yake bayyana ya kai masa ziyara ce ta ban girma a matsayinsa na mai gidansa na siyasa.
Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana cewa, bai rubuta wata wasika ba don turawa jojin kasa a madadin Tijjaniya don jan hankalin gwamnati kan rikicin Abba da Gawuna.
Kungiyar Yarbawa ta ce kada shugaba Tinubu ya shiga rikicin da ke tsakanin Abba Kabir Yusuf da Gawuna a halin da ake ciki a yanzu, sun bayyana dalilin da yasa.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ike Ekweremadu, na ɗaya daga cikin yan siyasan Najeriya da kotu ta hukunta da zaman gidan kaso a 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari