Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamnan APC a jihar Ondo, Olusola Oke ya sha alwashiin lashe zaben gwamnan jihar Ondo a bayan rashin nasara kamar Muhammadu Buhari a karo na uku.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi ganawar sirri da Ibrahim Badamasi Babangida, tsohon shugaban ƙasa a zamanin mulkin soja a gidansa da ke Minna.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya nesanta kansa daga kalaman wasu muƙarraban gwamnatinsa da ke zargin Muhammdu Buhari da jefa ƙasar nan cikin wahala.
Majalisar dokokin jihar Edo ta bayyana cewa zata canza hanyar miƙa sanarwar tsigewa ga Philip Shaibu, mataimakin gwamnan jihar Edo bayan ya yi gardama a farko.
Wata kungiya ta shigar da kara a gaban wata babbar kotun tarayya da ke Abuja kan jam'iyyar Labour Party (LP). Kungiyar ta nemi a soke rajistar jam'iyyar.
Gwamnonin Najeriya sun hada kai, sun bayyana yadda suka tsara kawo mafita ga duk wasu matsaloli da ake fama da su a kasar nan na karancin abinci da tsada.
'Yan siyasa sun yi suna wajen shirga karya, ana kokarin kawo karshensu. IPC ta ba ‘yan jarida horo na musamman a kan bankado bayanai da labaran bogi.
Farfesa Ibrahim Muazzam, tsohon shugaban Hisbah ya bayyana yadda 'yan siyasa suka yi kokarin kawo rudani tsakanin hukumar da gwamnatin jihar kan ayyukan hukumar.
An taba samun mace da ta hau kujerar Gwamna a tarihin kasar nan, yanzu mata 6 za su dare wannan kujera har da Akon Eyakenyi wanda Sanata ce a majalisar dattawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari