Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamnan APC a jihar Edo, Monday Okpebholo ya tafka kuskure yayin kamfen da aka gudanar a karamar hukumar Ovia ta Arewa ana daf da zabe.
Jigon jam'iyyar NNPP kuma dan takararta zaben shugaban kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta musu murus gaba daya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya yabawa Kungiyar LND da Malam Ibrahim Shekarau ke jagoranta da aka kafa domin kawo sauyi a Najeriya.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe. Kwankwaso ya ce zai yi nasara.
Jam'iyyar APC reshen jihar Anambra ta sanar da cewa ba za ta shiga cikin zaben kananan hukumomin da za a gudanar a jihar ba. Ta dauki matakin zuwa kotu.
Wani jigo a jam'iyyar PDP, Kola Ologbondiyan ya buƙaci shugaban jam'iyyar na kasa, Umar Damagum, ya yi murabus daga mukaminsa. Ya fadi dalilansa.
Wata ta soki yadda Sanata Barau Jibrin ya koma karbar ‘Yan Kwankwasiyya zuwa APC. Ba lokacin siyasa ba ne yanzu, amma Barau ya dage wajen kassara Kwankwasiyya.
Kungiyar Platform for Youth and Women Development ta shawarci tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan da ya kauracewa tsayawa takara a zaben 2027.
An yi hasashen faduwar jam’iyyar APC kamar yadda aka yi hasashen yaki tsakanin Shugaba Bola Tinubu, mataimakinsa Kashim Shettima, Ganduje da Akpabio.
Siyasar Najeriya
Samu kari