Siyasar Najeriya
A labarin nan, za a ji yadda bayanai dinka fara fito wa bayan gwamnonin adawa na PDP sun zauna domin tattauna makomar jam'iyyarsu gabanin zaben 2027 da ke tafe.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi magana kan takarar shugaban kasa a zaben da ke tafe.
Gwamnatin jihar Katsina ta bukaci mutanen jihar da su fito domin yin rajistar katin zabe. Ta nuna cewa hakan na da muhimmanci don tunkarar zaben 2027.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta yi martani kan zargin da Sanata Datti Baba-Ahmed, ya yi kan cewa tana yaudarar 'yan Najeriya. Ta bukaci ya shigo cikinta.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin da zai sa ido tarw da wayar da kan jama'a kan muhimmancin mallakar katin zabe, yana son a samu 10m.
Dan takarar ADC a zaben shugaban kasa na 2023, Dumebi Kachikwu ya bayyana cewa kasa kamar Najeriya na bukatar da tallafawa mutanenta su sayi fetur da araha.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin ƴan majalisar Adamawa, Anambra, Bauchi, Borno da sauransu sun yi zaman shekara guda a majalisa babu gudunmawar komai.
‘Yan siyasa takwas sun yi hasashen faduwar Tinubu a 2027, suna masu cewa rashin tsaro, talauci da gazawar gwamnati zai hana Shugaba Bola Tinubu nasara a zaɓen gaba.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa hadakar 'yan adawa ta ADC na yaudarar 'yan Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari