Siyasar Najeriya
Sakamakon yawan kiraye-kirayen da ake yi cewa ya kamata Goodluck Jonathan ya sake neman takara a 2027, wasu mutane sun gargadi tsohon shugaban kasar kan haka.
Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed ya ce tsoro da rashin kwarin gwiwa ne kadai zai aa mutum ya bar jam'iyyar PDP, ya ce taron da aka shirya aIbadan na nan daram.
Sanatan da ke wakiltar Bauchi ta Arewa a majalisar dattawan Najeriya, Samaila Dahuwa Kaila, ya fice daga jam'iyyar PDP. Ya godewa jam'iyyar kan damar da ta ba shi.
Rahotanni sun nuna cewa ba gwamnan Enugu kadai zai koma APC a mako mai zuwa ba, Gwamna Douye Diri na Bayelsa da wasu gwamna sun shirya barin tsagin adawa.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta bukaci Alhaji Atiku Abubakar ya goyawa Peter Obi baya a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ake tunkara.
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah zai jagoranci manyan PDP da suka hada da 'yan majalisar jiha da na kasa su 24 da kansiloli 260 zuwa jam'iyyar APC mai mulki.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi magana kan wanda zai gaje a siyasar 2027. Makinde ya ce wanda zai gaje shi zai iya fitowa cikin jami'ansa da suke tare.
Kungiyoyi da dama da masu ruwa da tsaki sun yi kira ga wasu manyan 'yan siyasa kan ka da su fito takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Tsohon Mai Tsawatarwa a Majalisar Dattawa, Sanata Agboola Ayoola ya mika wasikar ficewarsa daga jam'iyyar PDP a jihar Oyo, ya ce zai canza akalar siyasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari