Siyasar Najeriya
Sabon littafi da aka ƙaddamar a Abuja ya bayyana cewa Muhammadu Buhari ya amince da sake fasalin Naira ne domin dakile sayen kuri’u, ba don cutar wata jam’iyya ba.
Wani sabon littafi da aka kaddamar kan marigayi Muhammadu Buhari ya bayyana dalilin da ya sa tsohon shugaban kasar bai goyi bayan takarar Yemi Osinbajo ba.
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu a majalisar dattawa, Enyinnaya Abaribe, ya bayyana cewa 'yan siyasar da ke goyon bayan Tinubu ba za su iya tallata shi ba.
A cikin littafin da aka kaddamar kan rayuwar Muhammadu Buhari tun daga gidan soja har zuwa rasuwarsa, an bayyana abin da ya hana shi zabar magaji a APC.
Kanin tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami, Almustapha Malami ya nuna goyon bayansa ga tazarcen Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi a zaben 2027.
Sanata mai wakiltar Abia ta Kudu a majalisar dattawa, Enyinnaya Abaribe, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ba zai kai labari ba a zaben 2027.
Jam'iyyar APC mai mulki ta samu nasarar lashe duk kujerun ciyamomi da kansiloli da aka fafata zabensu a jihar Borno ranar Asabar, 13 ga watan Disamaba, 2025.
Hadimjn gwamnan Filato kan harkokin siyasa, Istifanus Nwansat ya tabbatar da cewa Gwamna Caleb Mutfwang ya yanke shawarar sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Gwamnan Taraba, Agbu Kefas ya yi rajista zama dan APC a hukumance a Jalingo, yana mai cewa matakin zai karfafa jam’iyya da tafiyar da mulki a jihar.
Siyasar Najeriya
Samu kari