Shugaban Sojojin Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya umurci mahukunta a rundunar sojojin Najeriya su fatattaki bata gari daga cikinsu da ka iya aikata laifuka. Shugaban kasar ya bada um
Gwamna Mai Mala Buni na Jihar Yobe ya umurci a bawa yayan malamin addinin musulunci da aka kashe, Sheikh Goni Aisami, a ranar Juma'a aiki kai tsaye, Daily Trust
Za a ji yadda aka yi garkuwa da Sarki da ‘Yan fadarsa a Ribas. Tun da aka yi gaba da Sarkin na karamar hukumar Akuku Toru a Ribas, ba a sake jin duriyarsa ba.
Alamu sun tabbata cewa rikici ya ki karewa tsakanin PSC da NPF wajen daukar aikin ‘Yan Sanda. NPF ya yi fatali da Hukumar PSC ta bada sanarwar daukar aiki.
Sojan da aka kama kan zargin halaka malamin addinin Islama a Yobe, Goni Aisami, an sauya masa wurin aiki ne sakamakon sace N480,000 da yayi wa kwamandansa.
Yan sanda sun yi ram da wani mutum wanda da bakinsa ya amsa cewa yana neman yadda zai kashe Yakubu Dogara. Kwamishinan Yan Sanda na Bauchi ya bayyana wannan.
Akwai ‘yar shekara 21 a cikin fasinjojin jirgin kasan Abuja-Kaduna. Wannan Budurwa, Azurfa Lois John ta na cikin barazana, domin ‘yan ta’adda na son ta da aure.
Dakarun 'Operation Forest Sanity' a ranar Talata sun kai samame sansanin yan bindiga da ke garuruwan Kuriga da Maina a karamar hukumar Chikun inda suka ceto mut
Za a ji Yadda Janar Dambazau Ya Hakura da yi wa Jonathan Juyin-mulki da Rasuwar ‘Yar’adua. Janar Dambazau ya ki karbar shawarar kifar da Gwamnatin Jonathan.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari