Shugaban Sojojin Najeriya
Za a ji Muhammadu Buhari ya kira taron tsaro a fadar Shugaban kasa. Taron ya biyo bayan barazanar da ‘Yan Majalisar Dattawa suke yi na tunbuke Shugaban kasar.
'Dan Majalisar Daura, Sandamu da Mai Aduwa watau Fatuhu Mohammed ya ga ta kansa a karshen makon da ya gabata a gidansa a Katsina, domin wasu sun kawo masa hari.
Mun kawo wuraren ‘Yan ta’adda ke shirin kai wa hari a birnin tarayya. ‘Yan ta’addan Boko Haram da ‘Yan bindiga sun tare a wasu unguwanni a Birnin na Abuja.
A daren yau aka dauke Sunday Odoma Ojarum da Janet Odoma Ojarume. ‘Yan bindiga sun kutsa har gidan na su, suka dauke su a lokacin da al’umma suke ta barci.
Kudin fansa ya jawo ‘Yan ta’adda suka lakadawa fasinjojin jirgin Kaduna-Abuja duka, hakan ne asalin dalilin da ya sa ‘Yan ta’adda suka fitar da bidiyo a jiya.
‘Yan ta’adda na kitsa yadda za su aukawa wasu gidajen yari da ke yankin Arewacin Najeriya domin fitar da ‘yan ta’ddan da ke kurkukun Zamfara, Gusau da Katsina
Fadar shugaban kasa ta yi martani kan bidiyon da yan ta'adda suka fitar na barazanar cewa za su tarwatsa Najeriya, tana cewa jami'an tsaro ba su 'gaza ba kuma
Za a fahimci cewa Dakarun Najeriya sun samu sa’a, sun bindige ‘Dan bindigan da ya addabi Kaduna a cewar Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan.
jihar Legas - Jami'an tsaro sun kama wasu ‘yan kungiyar asiri daban-daban guda 8 da laifin kai hari kan ayarin motocin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari