Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi ya bayyana cewa lokacin shiru ya zo karshe a kan ba 'yan Tijjaniyya masallaci a jami'o'in kasar nan. Ya yi barazanar zuwa kotu.
Sani Rijiyar Lemo ya yi Allah-wadai da yadda aka kashe wata malama mai suna Ummulkhairi. Bayan wannan tsokaci ne sai malamin hadisin ya cigaba da gabatar da tafsiri.
Jam'iyyar APGA ta bayyana Nazir Dahiru Bauchi a matsayin matashi mai himma, wanda ke da kwarewa da gogewar harkokin shugabanci domin sauya fasalin Bauchi.
Shugaba Bola Tinubu ya sauya sunan jami'o'i zuwa sunan Muhammadu Buhari, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Yakubu Gowon da Yusuf Maitama Sule a fadin Najeriya.
Iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun bayyana adadin mutanen da suka amfana da koyarwar marigayin. Sun ce ya koyar da jama'a masu tarin yawa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan jami'ar tarayya ta kimiyyar lafiya a Azare zuwa jami'ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya rasu a Bauchi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karrama marigayi Sheikh Dahiru Bauchi, inda ya rada wa jami'ar Kimiyyar Lafiya ta Azare sunan marigayi Malamin Tijjaniyya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya shirya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, hakan ya sa aka fara daukar matakai a birnin.
Gwamnatin jihar Bauchi ta yi kira da babbar murya ga jama'a ga ziyarar da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai kai don ta'aziyyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari