Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Malamin Musulunci, Sheikh Kabiru Gombe ya bayyana jimami kan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, inda ya tura sakon ta’aziyya ga al’ummar Musulmi da iyalansa.
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammadu Sa'a Abubakar III, ya yi ta'aziyyar rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Kungiyar Izala ta Najeriya karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi Bala Lau ta yi alhinin rasuwar Shehun Tijjaniya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi yau Alhamis.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta mika sakon ta'aziyya ga iyalai da almajirai da musulmi baki daya kan rasuwar Shehun Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Jagoran kungiyar Islamic Movement of Nigeria (IMN), Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Kafin rasuwarsa, Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana wasu muhimman abubuwa game da rayuwarsa ga manema labarai, waɗanda suka zama abin tunawa da kafa tarihi.
A labarin nan, za a ji cewa Bukola Saraki ya bayyana halin da da ya shiga bayan ya samu labarin rasuwar Sheikh DAhiru Usman Bauchi, ya ce ya bar babban gibi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin rasuwar sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Ya ce rasuwarsa babban rashi ce.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana matukar takaici a kan rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya yi ta'aziyya ga iyalansa.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi
Samu kari