Shehu Sani
Tsohon sanatan Kaduna mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya ce talauci da wahalhalun da talakawa ke ciki ne ke karar rura wutar rashin tsaro mu
Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna, yace akwai matukar hatsari abinda gwamnatin take yi na nuna halin ko in kula a kan garkuwa da 'yan jami'ar Greenfield da aka.
Shehu Sani ya caccaki kiran shugaban kasa Muhammadu Buhari na gayyato hedkwatar sojin Amurka na yankin Afrika daga Jamus zuwa Afrika. Ya ce hakan babban kuskure
Sanata Shehu Sani ya bayyana matukar damuwarsa ga yadda 'yan bindiga suka hallaka gomman mutane a jihar Zamfara ba gaira ba dalili. Ya bayyana hakan ya fi na Ye
Sanata Shehu Sani ya mayar da martani game da korar tsohon Sufeto-Janar na 'yan sanda, Mohammed Adamu, ya shawarci a kan ya huta sosai don ya ciko daga rama.
Shehu Sani, ya ja hankalin gwamnati kan yajin aikin da kungiyar Likitocin Najeriya suka shiga a yau Alhamis. Yace ba daidai bane gwamnati ta yi shuru akai.
Wani matashi mai tallan Goro ya bayyana a fili yadda sanya kwat yake burgeshi. Hakan ya sanyashi sayen kwat yake sakawa kamar zai tafi ofis ya kama hanyar kasuw
Sanata Shehu Sani ya caccaki shawarin Asiwaju Bola Tinubu na daukar sojoji miliyan 50. Sani yace ta yaya za a biya sama da sojoji miliyan 50 albashi a yanzu.
Shehu Sani, tsohon sanatan Najeriya ya yi tsokaci ga shugaban kasa Muahmmadu Buhari a kan yadda 'yan bindiga ke yawan kai hare-hare.Sau da yawa bayan hare-hare.
Shehu Sani
Samu kari