Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Muhammadu Sanusi II ya yi bayanin halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki, ya fadi yadda Gwamnatin baya ta rika lafto bashi, ta bar Najeriya a matsala.
Muhammadu Munnir Ja’afaru ya bar hakimcin kasar Basawa. Sarkin Zazzau ya nada Barde Kerrariyyan Zazzau ya zama sabon Hakimi a Basawa, ya bar kasar Zangon Aya.
Tsohon sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi ya ce rashin shiga siyasa ba shi ya ke nuna mutane ba su san me su ke ba, ya ce dole a rinka magana a kan 'yan siyasa.
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Malam Muhammadu Sanusi ya yi wa ‘yan jarida jawabi bayan zamansa da Bola Ahmed Tinubu, a cewarsa dole sai an samu mafitar da za tayi wa Nijar da Najeriya aiki
Sarkin Kano na 14, Sanusi Lamido Sanusi ya ce ya yi wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayani kan ziyarar shiga tsakani da ya kai wa shugabannin sojojin Nijar.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi Lamido Sanusi II yana ganawa da Shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa, Abuja, bayan tafiyarsa zuwa Jamhuriyar Nijar.
A yau Sarkin Kano na 14, kuma Halifan darikar Tijjaniyyah na Najeriya, Muhammadu Sanusi II, ya samu ganawa da Shugaban mulkin sojan Nijar, Abdulrahmane Tchiani.
Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin hukumomin gwamnati. Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce a cikin wadanda aka ba mukamai akwai Dr. Maigari Indabawa
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari