Sabon Farashin Man Fetur
Abuja - Tsohon Shugaban kasan mulkin Soja, Janar AbdulSalami Abubakar, ya yi gargadi game da shirin kara farashin litan man fetur da gwamnatin tarayya ke shirin
Majalisar tattalin arzikin Najeriya NEC, a ranar Alhamis ta bayyana cewa za ta yanke shawara kan lamarin cire tallafin mai a watan Yuni, lokacin da kudin da aka
'Yan Najeriya sun shaida samun kansu cikin tsadar rayuwa a 2021. Rahoto ya bayyana yadda kowane wata ya dauki kaso na hauhawar farashin kayayyaki a kasar nan.
FCT Abuja - Majalisar tattalin arzikin Najeriya NEC ta baiwa gwamnatin tarayya shawarar a kara farashin litan man fetur zuwa N302 nan da watan Febrairu 2022.
Ya zama dole gwamnatin tarayyar Najeriya ta jajircew ta ceto kasar daga rushewa ta hanyar cire tallafin man fetur, Kungiyar Kirista ta Najeriya, NCF, gammayar m
A karon farko cikin shekaru da dama farashin danyen man fetur, ya yi tashi mai girma a kasuwannin duniya. Karon farko tun hawan Buhari mulki kenan a 2015..
Manunin farashin kayayyaki wanda ya auna farashin kayayyaki da aikace-aikace a Najeriya ya bayyana cewa, farashin kayayyaki ya karu da 15.63% a watan Disamba.
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, ta umurci mambobinta da sauran kungiyoyi na al'umma da su kasance cikin shiri domin yin zanga-zanga a ranar 27 ga watan Janai
Gamayyar kungiyoyin arewa, CNG, na yankin kudu maso kudu ta nuna kin amincewarta da shirin karin kudin man fetur da gwamnatin tarayyar Najeriya ke yi. Kungi
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari