Sabon Farashin Man Fetur
Gwamnatin Najeriya na iya shiga taskun karin kudin tallafin mai a daidai lokacin da farashin danyen mai ya tashi a kasuwar duniya. Farashi ya kai dala 112.7.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi gargadi ga Buhari kan tafiyar da kujerar ministan man fetur, inda suka ce sam shugaban bai cancanci rike kujerar ba da shi da karam
Babban manajan darektan hukumar NNPC, Mele Kyari ya ce rarraba man fetur zai tabbata cikin makwanni kadan masu zuwa, Vanguard ta ruwaito. Manajan ya ce zuwa kar
Wasu masu gidajen mai a kasar nan sun zama yadda suka zama, inda aka koma sayarwa mutane ruwa a madadin man fetur a wasu gidajen man. Wani ya koka akan haka.
Gwamnatin tarayya ta bakin hukumar lura man feturin saman kasa NMDPR ta tabbatar da cewa an samu matsala wajen sarrafa man feturin da aka sayarwa gidajen mai.
Makonni biyu bayan dakatad da cire tallafin man fetur da gwamnatin tarayya tayi, asusun lamunin duniya IMF ya sake kira ga Najeriya tayi gaggawa cire tallafi.
'Yan Najeriya sun yi zazzafan martani game tsadar man fetur da ake fuskanta a wasu yankunan kasar nan. Layin man fetur ya yi yawa, lamarin da ya fusata 'yan kas
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da cewa an dakatad da cire tallafin man fetur na tsawon watanni goma sha takwas (18). Hakan na nufin cewa za'a cire ta
A karon farko tun shekarar 2014, an samu karuwar farashin danyen man fetur ya kai $90 a duniya. Karin ya biyo bayan rikicin da ke tsakanin Ukraine da Rasha.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari