Sabon Farashin Man Fetur
Tun bayan cire tallafin mai, wasu mazauna birnin Maiduguri sun bayyana yadda suka koma hawa kekuna don rage musu radadin cire tallafin da aka yi a Najeriya.
Gwamnan jihar Osun Ademola Nuruddeen Jackson Adeleke, na shirin samar da motocin hawa da rage ranakun zuwa aiki a jihar domin rage raɗaɗin cire tallafin mai.
Wani magidanci ya yi kansa karatun ta natsu inda ya saki ɗaya daga cikin matamsa sannan ya tura ɗayar zuwa gida saboda halin matsin tattalin arziƙin da ake ciki
Sokoto - Mai alfarma sarkin musulmai, Alhaji Sa'ad Abubakar na III ya tabbatar da cikakken goyon bayansa ga sabuwar gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
A kusan watansa na farko da Shugaba Tinubu ya yi a ofis, ya aiwatar da wasu muhimman ayyuka da suka girgiza kasa, inda har yanzu 'yan Najeriya ke shaida wasu.
Jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Edo ta yabawa shugaban kasa, Bola Tinubu kan matakan da ya dauka na cire tallafin mai wanda hakan zai inganta tattalin arziki.
Farashin fetur zai haura N540 da ake saya yanzu a gidajen mai, kudin zi danganta da farashin kudin waje. Wani ‘dan kasuwa ya ce abin farashi zai kusan N700
Za a ba kamfanonin raba wuta damar su kara farashi. An kammala aiki a kan sabon farashi, abin da ya rage kurum shi ne a zauna da shugaban kasa, Bola Tinubu.
Yayin da farashin dabbobi a kasuwanni ke kara tashi 'yan Najeriya sun koka kan yadda abin zai kasance, sai dai sunce ba abinda zai hana su bikin sallah a bana.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari