Sabon Farashin Man Fetur
Wani dan Najeriya ya nuna janareto mai amfani da man fetur da aka sauya zuwa mai amfani da iskar gas. Ya ce yana aiki da kyau kuma cewa 3kg zai shafe awanni 12.
Shugaban Kungiyar Gamayyar 'Yan Kasuwa (TUC), Festus Osifo ya koka kan yadda 'yan siyasa ke nuna halin ko in kula yadda talaka ke ciki dalilin cire tallafin mai
Ƙingiyar manyan ƴan kasuwan man fetur ta bayyana ƙasashen nahiyar Afirka inda ake siyar da man fetur da tsada fiye da Najeriya duk da cire tallafin man fetur.
Tsohon dan majalisar wakilai daga jihar Sokoto, Mista Musa Adar, ya bayyana cewa manyan mutane tsadar man fetur ya fi shafa amma ba wai talakawan Najeriya ba.
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa ta fitar da sabbin bayanai waɗanda suka bayyana jerin jihohin Najeriya da su ke farashi man fetur mai tsada. Jihar Imo ce ke kan gaba.
Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya koma teburin tattaunawa da ƙungiyoyin kwadugo kan batun cire tallafin man fetur.
Daga farko watan Yulin 2023, kudin wuta zai iya kara tsada a Najeriya saboda babban bankin kasa ya cire sabani a kasuwar canji, hakan zai jawo karin wahala.
Domin ragewa dalibai radadin tsadar ababen hawa saboda cire tallafin mai, Umar Bago na shirin samar da motocin kyauta a makarantun gwamnati don jigilar dalibai.
Wata mata wacce ta tausayawa halin da wani direban mota ke ciki bayan kara farashin man fetur ta bayyana yadda ta taimaka masa da N10,000 wanda ya sa shi kuka.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari