Sabon Farashin Man Fetur
Ma’aikatan gine-gine sun tafi yajin-aikin kwana 3 daga yau. Kungiyoyi sun ce rayuwa tayi wahala amma an bar su cikin kunci tuni wasu gwamnatoci sun yi karin albashi.
Idan an gama komai, za a iya tace gangunan danyen mai 60, 000 a rana, amma ba dole a samu saukin farashi ba,‘yan kasuwa sun hango tashin farashin fetur.
Gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Olayemi Cardoso, ya bayyana cewa farqshin man fetur, zai ragu a cikin wannan shekarar da muke ciki ta 2024.
Majalisar kolin shari’a da addinin musulunci ta ce talakawa sun karu, mafi yawan jama’a suna neman abin da za su ci da Bola Tinubu ya karbi ragamar mulki.
An bayyana jihohin Najeriya da suka fi arahar man fetur yayin da ake ci gaba da tsadar man fetur a kusan duk fadin kasar nan. An bayyana dalilin samun saukin.
Daga sanar da cewa matatar man Dangote ta fara aiki, wasu sassa uku na rukunin kamfanonin ya samu karuwar daraja ta naira biliyan 513.69 a ranar Litinin.
Ya zuwa yanzu dai manyan kamfanoni bakwai ne suka yi rijistar fara dillancin man Dangote, kuma sun kammala duk wata yarjejeniya da matatar, aiki kawai za su fara.
An yi shekara da shekaru, babu abin da NNPCL yake samu sai asara. A shekarar da ta wuce watau 2022, kamfanin NNPC Ltd ya samu ribar fiye da Naira Tiriliyan 2.5.
Majalisar Dinkin Duniya ta yi hasashen cewa farashin man fetur zai karye a shekarar 2024, ‘yan kasuwa da NNPC sun ce babu wani shiri na kara farashin man fetur.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari