Sabon Farashin Man Fetur
Kamfanin NNPCL wanda shi ne ke kula da harkar mai a Najeriya ya ce farashin fetur bai koma N1, 200 a yanzu ba, ya jaddada cewa an yi waje da tallafin fetur.
Kamfanin mai na kasa wanda aka fi sani da NNPCL yace babu tallafi amma har yanzu ana sayen man fetur ne a kan N617-N690, duk da ikirarin cire tallafi tun 2023
Gwamnan jihar Enugu, Peter Mbah, da Bola Tinubu sun yi alkawarin jama’a za su gwangwaje a shekarar nan, a cewarsu tattalin arziki zai bunkasa a 2024.
Abdul-Samad Rabiu ya ziyarci Bola Ahmed Tinubu domin yi masa gaisuwar bikin karshen shekara. BUA ya ce a kan N3500 ake bada sarin siminti kuma ba zai tashi ba.
Wani kamfanin sufuri na Najeriya, mai suna Egora Technology ya kaddamar da adaidaita sahu samu mai aiki da man fetur da iskar gas duk a lokaci guda.
Tsohon shugaban APC na ƙasa na rikon kwarya, Bisi Akande ta bayyana yadda suka tattauna da Muhammadu Buhari domin a cire tallafin mai amma ya gaza.
Wani sabon rahoton da hukumar kididdiga ta kasa ta fitar ya nuna jihohin da suke da farashi mai arha da wadanda suke da farashi mai tsada na man fetur.
Gwamnatin tarayya ta sanar da lokacin da za ta saki sunayen wadanda za su ci moriyar shirin shugaban kasa na tallafin naira dubu hamsin a watan Janairu 2024.
Kwararru a harkar tattalin arziki sun nuna shekarar 2024 za ta zo da sauki. Tun da Bola Ahmed Tinubu ya hau mulki yake dambe da tattalin arzikin Najeriya.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari