Rotimi Amaechi
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
Rotimi Amaechi ya ce Najeriya ta lalace, inda ya zargi INEC da jam'iyyar APC (da ya ce 'ya'yanta barayi ne) da shirya murɗe zaɓuka masu zuwa. Ya koma ADC.
Yayin da ake ta kokarin haɗaka, tsohon Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, ya fice daga APC yana cewa Najeriya ta lalace gaba ɗaya, kuma al'umma ba sa iya cin abinci.
Fadar shugaban kasa ta fito ta yi martani kan kalaman da tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya yi a kan Shugaba Bola Tinubu. Ta yi masa raga-raga.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa ba zai ce ba zai yo takara ba da shugaban kasa Bola Tinubu ba a zaben 2027. Ya ce ya shirya shiga hadaka.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ya shirya yin hadaka don kalubalantar Bola Tinubu a 2027.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya yi martani mai zafi kan kalaman da Nyesom Wike ya yi a kansa. Ya bayyana cewa ba zai yi cacar baki da yara ba.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya caccaki shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai da Rotimi Amaechi kan sukar da suke yi wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Rotimi Amaechi
Samu kari