Rotimi Amaechi
Wani dan takarar gwamnan Jihar Rivers, Tonye Princewill ya zargi wasu ‘yan bindiga da ba san ko suwaye ba da afkawa gidansa amma ba su taba wani abu mai tsada b
Mai martaba Sarkin Dutse, Nuhu Mohammadu Sanusi a ranar Talata, 12 ga watan Afrilu, ya yarda Rotimi Amaechi, ministan sufuri ya karbi ragamar mulki daga Buhari.
Ministan sufuri ya gana da gwamnan jihar Katsina, ya ce shi yafi cancanta da a bashi damar tsayawa takara domin ya gaji Buhari a zaben 2023 mai zuwa nan gaba.
Ministan sufurin, Honarabul Chibuke Rotimi Amaechi a ranar Litinin, ya ziyarci sarakunan Kano, Bichi da Daura domin burinsa na fitowa takarar shugabancin kasa.
Ministan sufuri kuma tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, a yau Asabar ya ayyana shiga tseren takarar kujera lamba ɗaya a Najeriya a zaɓen 2023 dake tafe
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta tabbatar wa iyalan mutanen da yan ta'adda suka sace a hatin jirgin ƙasa makon da ya gabata, tace aiki na cigaba da tafiya sosai.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya shiga jerin ‘yan takaran shugaban kasa a zaben 2023 da ke karatowa bayan an kwashe watanni ana tsegunguma, Vanguard ta ruwait
Gwamnatin tarayya ta bukaci ‘yan Najeriya da su samar da kudade domin kula da wadanda suka samu raunuka a harin da yan bindiga suka kai kan jirgin kasan Kaduna.
Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, yayin da ya ke karyata jita-jitar cewa zai fito takarar shugaban kasa a 2023, ya bukaci magoya bayansa su bashi kudi a maimakon
Rotimi Amaechi
Samu kari