Rotimi Amaechi
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi kira ga Peter Obi da Rotimim Amaechi kan alkawarin da suke yi dangane da yin wa'adin mulki na shekara hudu.
Tsohon ministan sufuri kuma tsohoj gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi, ya nuna cewa ba gudu ba ja da baya kan burinsa na yin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Wani jigo a jam'iyyar APC a jihar Rivers, Eze Chukwuemeka Eze, ya yi wa Nyesom Wike martani mai zafi bayan ya nuna cewa Rotimi Amaechi, ba zai kai labari ba a 2027.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa Rotimi Amaechi, ba zai kai labari ba idan ya yi takara da Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta kore fargabar da yan Najeriya ke yi game da tarwatsewar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rotimi Amaechi kafin babban zaben 2027.
Tun bayan amincewa da jam'iyyar ADC a matsayin dandalin siyasa game da zaben 2027,sai ake ta yada cewa wasu gwamnoni tsofaffi da ma su ci sun bar jam'iyyunsu na APC.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana ra'ayinsa kan gwamnatocin marigayi Muhammadu Buhari da ta shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Chibuike Amaechi, ya bayyana cewa zai kawo karshen cin hanci da rashawa idan ya samu nasarar zama shugaban kasan Najeriya.
Tsohon ministan sufuri a gwamnatin Muhammadu Buhari, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa bai taba shiga harkar magudin zabe ba. Ya nuna yatsa ga 'yan siyasa.
Rotimi Amaechi
Samu kari