Rotimi Amaechi
Al'ummar da ke zaune a yankin da ake haƙo mai a yankin Neja Delta sun bayyana Rotimi Amaechi a matsayin ɗan takarar da za su marawa baya a inuwar ADC a 2027.
Tsohon ministan sufuri, Rotimi Amaechi da tsohon Antoni Janar, Abubakar Malami na cikin muƙarraban gwamnatin Buhari da suka bar APC zuwa haɗakar ADC.
Jam'iyyar ADC ta hadakar 'yan adawa ta bayyana cewa ba ta matsala d burin mayan jiga-jiganta na yin takarar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Mukaddashin shugaban ADC, Sanata Daviɗ Mark ya ce babu wani ɗan takara da suke fifitawa kan saura a batun takarar shugaban ƙasa a babban zaɓen 2027 mai zuwa.
Yayin da shirye-shiryen tunkarar 2027 ke kara kankama, ana ganin manyan kusoshin haɗaka 3, Atiku, Abubakar, Peter Obi da Amaechi na iya kawo tangarɗa.
Ministan harkokin Abuja, Nyesom Wike ya yi barazanar murabus daga kujerarsa idan har babu zargin Amaechi a rahoton binciken badakalar hukumar NDDC.
Tsohon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya ce ya sa rayuwarsa cikin hadari domin tabbatar da Rotimi Amaechi ya zama gwamna a zaben shekarar 2007.
Shugaban cocin INRI Evangelical, Primate Elijah Ayodele, ya yi hasashen cewa za a zaɓi Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar jam'iyyar hadakata a 2027.
A labarin nan, za ku ji cewa ana hasashen wasu daga cikin manyan da suka taru a ADC domin fatattakar gwamnatin Bola Tinubu za su nemi kujerar shugaban kasa.
Rotimi Amaechi
Samu kari