Rotimi Amaechi
Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Umar Farouq Umar ya ce ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya cancanci sarauta a Daura ranar Asabar, 5 ga watan Fabrairu, The Natio
Gwamnatin Nyesom Wike ta bankado wani jirgin saman jihar sa a kasar Jamus wanda gwamnatin Rotimi Amaechi ta bari a shekarar 2012 kuma har yau ya ki fadin komai.
Masarautar Daura a Jihar Katsina ta amince za ta karrama Ministan Sufuri, Rotimi Amaechi, da sarauta ta gargajiya. Idan har ba a samu wani sauyi ba daga baya, S
Daya daga cikin ministocin Buhari ya bayyana adireshinsa na imel inda ya nemi 'yan Najeriya su tofa albarkacin bakinsu kan yadda ma'aikatarsa ke aikinta a kasar
Abuja - Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa $36bn kadai yake bukata ya dinke Najeriya gaba daya da layin dogo. Amaechi ya bayyana hakan.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi, ya yi kira ga yan Najeriya su dena ɗora wa shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, laifin duk wani abu da ya faru da su a rayuwa.
Kaduna - Ministan Sufurin Najeriya, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa jirgin kasan Abuja-Kaduna zai cigaba da aiki daga gobe Asabar, 23 ga watan Oktoba 2021.
Ministan sufuri na Nigeria, Rotimi Amaechi, ya ce za a fara aikin shimfida layin dogo na Kaduna zuwa Kaduna da zai lashe Dalla Biliyan 1.2 nan da makonni biyu
Kungiyar Arewa Mandate Initiative (AMI), ta bayyana cewa a halin yanzu arewa na duba yiwuwar marawa wasu yan siyasan kudu baya a babban zaben kasa na 2023.
Rotimi Amaechi
Samu kari