Yan fashi
Yan bindiga sun kai farmaki kan motar kuɗin gidan gwamnatin jihar Ogun, sun yi awon gaba da makudan kudi tare da ajalin akantan ofishin Gwamna Abiodun.
Rundunar 'yan sanda ta cafke wasu 'yan fashi guda hudu kan zargin hallaka dan uwansu saboda ya mu su baba-kere da kayan ganima da su ka sa mu yayin gudanar da sata.
Yayin da ake fama da matsalar tsaro a jihar Benue, majalisar jihar ta bai wa Gwamna Alias Hyacinth awanni 72 da ya yi gaggawar nada hadimi a bangaren tsaro.
Hukumar kula da gidajen gyaran hali reshen jihar Katsina ta bayyana cewa wasu Fursunoni biyu da ke dakon shari'a sun gudu daga kurkuku amma an sake kama ɗaya.
Wasu gungun 'yan fashi da makami sun dira bankuna biyu a garin Otukpo da ke jihar Benuwai, sun bude wuta ta yadda kowa ne mai rai ya fara gudun neman tsira.
‘Yan fashi sun raba wani mutum da kudinsa bayan ya fito daga cikin banki. Abin da ya bada mamaki shi ne wadanda su ka yi fashin sun zo da shihar 'yan sanda.
Wasu mahara da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun shiga jamiar UDUS da ke jihar Sakkwato kuma sun kwashi kayan abinci da wasu abubuwa in ji shugaban jami'a VC.
Gwamnan jihar Zamfara, Dakta Dauda Lawal Dare, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki 'yan sa kai domin taimakawa jami'an tsaro wajen yaƙi da 'yan bindiga.
Wani ƙasurgumin ɗan fashi mai suna Owonikoko da jami'an 'yan sandan jihar Ogun suka kama, ya bayyana yadda wani sifetan 'yan sanda ke kawo musu bindigun da.
Yan fashi
Samu kari