Yan fashi
‘Yan sanda sun cafke wanda ake zargi bayan wani yunkurin yin fashi da makami a Abuja. ‘Yan fashi da makamin sun yi niyyar aukawa mutanen Unguwar Apo a makon nan
Wasu ɓarayin doya a jihar Kogi, sun halaka wani ƙaramin yaro har lahira a gonar mahaifin sa. Yaron dai ya gamu da ajalin sa ne bayan yayi ƙoƙarin kama ɗayan su.
Jami'an kungiyar tsaro ta yanki a jihar Osun, Amotekun, sun damke wani mutum mai shekaru 47 kan sata da ya tafka a coci. An kama shi da ganguna da kayan sauti.
Wasu matasa da ake zargin yan daban siyasa ne sun kai wa al'umma hari a kasuwar Wunti da ke jihar Bauchi a ranar Asabar bayan taron kamfen din jam'iyyar PDP
‘Yan fashi da makami sun sulale da N7m a shago da su ka aukawa wani mai sana’ar POS, sun harbe shi.‘Yan bindigan sun kuma bar mutane uku su na jinyar harbinsu.
‘Dan fashi ya ce an yi masa tayin kudi saboda yayi wa Bukola Saraki sharri. Da farko yayi kokarin turjewa, da ya sha wahala, sai ya yi wa 'dan siyasar kazafi.
A wata unguwa da ke jihar Ogun, ‘Yan Sanda sun samu labarin an shiga wani shago ana kokarin yi masu fashi. Da isa sai aka kama wasu mutane da bindigar roba.
Yan daba da ake zargin yan fashi da makami ne sun kutsa cocin New Life Gospel Church da ke Sariki-Noma, a wajen garin Lokoja, babban birnin jihar, kuma sun sace
Kamfanin Sadarwa na DAAR Communication Plc, a ranar Talata ta koka kan harin da aka kai wa babban direkanta, Mac Imoni Amarere, rahoton The Punch. An rahoto cew
Yan fashi
Samu kari