Jihar Rivers
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya yi martani ga 'yan majalisar Rivers bayan an tuhume shi a kan kokarin tsige shi tare da mataimakiyarsa.
An sake taso Gwamna Siminalayi Fubara a gaba bayan majalisa jihar Rivers ta aika masa da mataimakiyarsa wasikar zargin saba doka, wanda zai iya janyo tsigewa.
Rundunar ‘yan sanda ta Rivers ta musanta cewa an kai hari kan gidan Nyesom Wike, tana mai cewa rahoton ba gaskiya ba ne, don haka jama’a su yi watsi da shi.
Majalisar jihar Rivers ta fara yunkurin tsige gwamna Siminalayi Fubara yayin da ta tura masa tuhume tuhume da mataimakiyarsa. 'Yan majalisar sun bukaci martani.
Tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce gwamna Siminalayi Fubara ya fadi siyasa kuma karin koma baya na nan tafe a gare shi.
Gwamna Siminalayi Fubara ya sake tura wasiƙa ga Majalisar Dokokin jihar Ribas, ya buƙaci sake dawowa domin gabatar da kasafin kudin 2025 bayan abin da ya faru.
Yan kabilar Ijaw sun gargaɗi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan tsige Gwamna Siminalayi Fubara, sun yi barazanar cewa za su ba shi mamakin ta inda bai zato ba.
Rashin wutar lantarki ya shafi Bayelsa da Rivers, inda mutane ke fama da wahala sakamakon lalata turakun wuta na layin Owerri-Ahoada da ke ba jihohin wuta.
Gwamna Siminalayi Fubara ya nuna damuwa kan hana shi shiga zauren Majalisar Dokokin Jihar Ribas na wucin gadi domin sakw gabatar da kasafin kuɗin 2025.
Jihar Rivers
Samu kari