Real Madrid
Mohammed Salah ya bayyana yunuwarsa na sake haduwa da kungiyar Real Madrid a kan Man City. Salah zai so ya rama abin da ya faru a wasan karshe na shekarar 2018.
Gwamnonin jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) sun shilla kasar Andalus dake nahiyar Turai. Gwamnonin na Sanye da kayan gayu tamkar samari..
A 2020 ne wani ‘Dan wasa ya cire wandonsa, ya yi zigidar saboda murnar cin kwallo a wasa.Hukuma ta hukunta wannan mutum a dalilin tube wando da ya yi a fili.
Shugaban kungiyar kwallon kafa na Real Madrid Florentino Perez mai shekaru 73 ya kamu da cutar covid 19 kamar yadda kungiyar ta sanar a ranar Talata, The Punch
Gwajin da aka yi jiya ya nuna cewa Zinedine Zidane ya na dauke da kwayar cutar COVID-19. Real Madrid ta na cikin matsala bayan ta rasa wasu wasanni a jere.
A jiya Bilbao ta dauki kofin Super Cup, ta yi waje da Madrid, ta doke Barcelona. A wasan, VAR ya tonawa Tauraro Lionel Messi asiri, Messi ya tashi da jan kati.
Alkali zai binciki Karim Benzema bisa zargin jefa Mathieu Valbuena a tsaka mai wuya a Faris. Karim Benzema zai amsa laifi a gaban Alkali a kan bidiyon badala.
‘Dan wasan Juventus ya shiga 2021 da sa’a, ya rusa tarihin da aka bari tun 1977. Cristiano Ronaldo ya zarce tsohon ‘Dan kwallon Duniya Pele a adadin kwallaye.
Mun tattaro duk wasu taurarin da ba za a sake gani su na buga wasan kwallon kafa ba. Casillas, Villa su na cikin fitattun gwarazan da su ka yi ritaya a bana.
Real Madrid
Samu kari