Real Madrid
Jiya mu ka ji COVID-19 ta kama wani Tauraron Real Madrid. ‘Dan wasan gaban Real, Mariano Diaz shi ne ya kamu da COVID-19 bayan an lashe La-liga a makon jiya.
Mun kawo maku jerin 'Yan wasan da su ka taimakawa Real Madrid wajen lashe gasar La-liga. Benzema ya na cikin ‘Yan wasan Real Madrid da su ka ciri tuta a bana.
Dan wasa gaba na kungiyar Real Madrid, Karim Benzema, ya saka kwallo biyu a wasan da ya basu nasarar bawa kungiyar Barcelona tazarar maki bakwai a teburin jerin
A yau Kungiyar Barcelona ta sauko daga tebur inda Real Madrid ta yi sama. Sergio Ramos da Karim Benzema sun taimakawa yaran na koci Zidane wajen samun nasara.
Ana ganin dan wasan gaban wanda tauraruwarsa ke ci gaba da haskawa ya yi shirin cika bujensa da iska daga kasar Italiya da zarar an karkare gasar wasannin bana.
Cristiano Ronaldo ya saye wani katafaren gida bayan ya mallaki Naira Biliyan 350. Tauraron na Juventus ya na da dakin gidan kallo da wurin wanka a cikin gidan.
An ruwaito Zidane na matukar sha’awar kwallon Ndidi, don haka yake ganin shi ne kadai dan kwallon da zai iya maye gurbin Casemiero wajen rike tsakiyar kungiyar.
Wasu ‘Yan Sanda sun kama Edwin Congo a cikin farkon makon nan. An yi ram da shi ne bayan ya ajiye kwallon kafa ya shiga harkar shigo da miyagun kwayoyi a Sifen.
Kwanan nan aka raba gardamar wanda ya fi zama gwani na gwanaye tsakanin Lionel Messi da Cristiano Ronaldo. Sir Alex, Arsene Wenger, dsr sun bayyana zabinsu
Real Madrid
Samu kari