Rabiu Kwankwaso
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya yi tsokaci kan yunkurin sulhun da ake yi tsakanin Rabiu Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir ya ja hankalin mukarrabansa da jami'an tsaro da su mutunta al'ummar da ke nuna wa gwamnatinsu kauna a ko da yaushe.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya kore dukkan wani shakku kan cewa alaƙarsa da Kwankwaso ba zata yi ƙarko ba koda sun haɗu a APC.
A wani sauyin yanayin siyasa, shugaban APC ya roki gwamnan Kano ya bar NNPP. Abdullahi Umar Ganduje ya yi kira ga Abba Kabir Yusuf ya shigo jam’iyya mai mulki.
Hadimin gwamnan Kano, Anas Abba Dala, ya sake fitowa ya soki shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje. An jigon na NNPP ya yi kaca-kaca da Ganduje.
An kawo abubuwan da za su faru idan Abba Kabir Yusuf ya sauya-sheka daga NNPP. Za a zama babu wata jam’iyya mara rinjaye kenan a majalisar dokokin Kano.
Uban jam'iyyar NNPP, Dakta Boniface Aniebonam ya bayyana cewa zai yi wahala su iya cin zabe a jihar Legas duk da nasararsu a Kano da mummunan kaye.
Yayin da Abdullahi Umar Ganduje, tsohon kwamishinansa ya fadi ra'ayinsa. Muazu Magaji Dansarauniya ya kawo shawarar ayi wa jam’iyyar APC garambawul a reshen Kano.
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Ganduje ya isa jihar Kano a yammacin Laraba, 24 ga watan Janairu. Zai gana da masu ruwa da tsaki a APC a ranar Alhamis.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari