Rabiu Kwankwaso
Kungiyar tsaron sa kai ta ‘yan bijilanti ta rasa daya daga shugabanninta a karamar hukumar Gwale yayin da ya ke kokarin hana fadan daba a karamar hukumar Gwale.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya jajantawa tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki kan rasuwar mahaifiyarsa a jiya Talata.
Jigon jam'iyyar NNPP a Najeriya, Buba Galadima ya ja kunnen Shugaba Bola Tinubu da ya yi hankali da shiga lamarin siyasar Kano ko ya lalata siyasarsa.
Tsohon gwamnan Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce ga dukkan alamu maƙiyan Kano sun sake dawowa da wata manufa a rikicin sarauta.
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ya ce wasu makiya jihar Kano suna ba Gwamnatin Tarayya shawara tare da nuna goyon baya ga Aminu Ado Bayero.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso jagoran jam'iyyar NNPP kuma madugun Kwankwasiyya, ya yi zargin cewa makiyan jihar Kano na kokarin kawo hargitsi a jihar.
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas, ya bukaci jami’an tsaro da su kamo dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce gwamnatin tarayya da APC suna kokarin kafa sabuwar Boko Haram.
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da ake yi na shirin sanya dokar ta baci a Kano domin tuge gwamnati musamman wanda Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari