Rabiu Kwankwaso
Sanata Rabiu Kwankwaso ya zargi jam’iyyun adawa da neman dagula jihar bayan kammala zaben inda suka shiga kotu duk da sun sani ba su ci zabe ba a jihar.
Jerin wakokin da suka taimaka wajen kara fito da 'yan siyasa a zaben Najeriya. Dauda Kahutu Rarara yana cikin wadanda suka kashewa PDP kasuwa a 2015.
Dakta Isaac Idahosa wanda ya yi takarar mataimakin shugaban kasa ga Rabi'u Kwankwaso a jam'iyyar NNPP a zaben 2023 da aka gudanar ya samu mukami a kasar Benin.
NNPP ta dakatar da dan takarar ta na gwamna a zaben jihar Edo, Fasto Azemhe Azena kan yi wa jam'iyya zagon kasa. Sai dai dan takarar ya ki amincewa da korar.
Jam'iyyar PDP a Najeriya ta yi karin haske kan shirin hadaka da ake ta yadawa tana kokarin yi da jam'iyyun adawa inda ya ce babu kamshin a gaskiya ciki.
Ɗan takarar gwamna a zaben jihar Ondo karkashin jam'iyyar NNPP, Israel Ayeni ya janye daga neman takarar gwamna a zaben da za a yi a watan Nuwamba mai zuwa.
Muƙaddashin shugaban PDP na ƙasa, Ambasada Umar Damagum ya ce suna shirin jawo tsofaffin mambobin jam'iyyar domin su dawo gida ciki har da Peter Obi Obi.
Shugaban NNPO reshen jihar Kano, Hashinu Dungurawa ya musanta jita-jitar da ake yaɗawa cewa hukumar EFCC ta fara bincikar Kwankwaso kan wasu kuɗaɗe na kamfe.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya daura alhakin matsalolin da suka addabi yankin Arewacin Najeriya kan rashin adalci da kuma rashin kwarewa a shugabanci.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari