Rabiu Kwankwaso
Jam'iyyar NNPP ta samu mummunan raguwa yayin da ake kusantar zaben 2023. NNPP ta rasa mambobi sama da 170,000 a jihar Yobe da ke yankin Arewa maso Gabashi.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP, Kwankwaso, ya yi bayanin cewa ba shi da matsala don an sanar da wani daban a matsayin mai nasara a 2023.
Gwamnatin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta bayyana cewa ta samu nasarar biyan N18bn cikin kudin bashin da daliban jihar ke bin gwamnatin jihar tun lokacin kwankwaso
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar NNPP mai kayan marmari, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce yan Najeriya suna da wanu zabin bayan APC, da PDP.
Jam'iyyar APC a jihar Kano ta ce ba za ta bari Kwankwaso ya tabuka komai a zaben 2023 da ke tafe nan kusa ba. Ta ce zai ci taliyar karshe nan kusa ba da dadewa.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta yi babban kamu na magoya bayan jam'iyyar su Sanata Kwankwaso a jihar Kano.
Jami’ar Jihar Kaduna ta KASU, ta rasa Farfesa Aminu Yusuf Usman bayan jiya. Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana alakarsa da Masanin tattalin arzikin da ya rasu.
Wata kungiyar 'yan arewa ta yi kira ga tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya hakura da takara ya koma bayan wanda yan arewa suke kauna.
Wata kungiya ta masu neman ceto ‘Yan Arewa ta aikawa Rabiu Musa Kwankwaso cewa ya fasa takara domin da wahala NNPP ta kai labari, zai fi kyau a zabi PDP a 2023.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari