Rabiu Kwankwaso
Yayin da zabe ya karaso, an ji labari a Kudancin Najeriya cewa su Hon. Victor Umukoro sun gaji da yadda ake tafiya a PDP, sun ce za su batawa Jam’iyyar lissafi
Za a ji Buba Galadima ya ce ‘dan takaran PDP a 2023, Atiku Abubakar ya zautu idan yana tunanin jagoran Kwankwasiyya zai bi shi domin zama shugaban Najeriya.
Jam'iyyar adawa ta NNPP ta mayar da martani da dan takarar jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubuakar, bisa jawabin da yayi cewa yana tattaunawa da Rabiu Musa .
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Rabiu Kwankwaso ya ce sakamakon zaben shugaban kasa na 2023 zai bawa yan Najeriya mamaki
Kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria's Peoples Party, NNPP, ta ce dan takararta Sanata Rabiu Musa Kwankwaso bai gana da Atiku ba
Sanata Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ya bukaci yan Najeriya da su zabi nagartattun shugabanni a zaben 2023.
A ranar Laraba, 1 ga watan Fabrairu, kungiyar yakin neman zaben Obi-Datti, ta karyata ikirarin cewa Peter Obi na tattaunawa da Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Za a ji babban ‘Dan takaran kujerar shugabancin Najeriya a 2023, Atiku Abubakar ya ce jam’iyyar PDP za ta doke Bola Tinubu domin mutane sun gaji da mulkin APC.
Takarar shugabancin Bola Ahmed Tinubu na APC na iya haduwa da gagarumin cikas yayin da kungiyar dattawan arewa ta tabbatar da cewar Kwankwaso zai janyewa Atiku.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari