Rabiu Kwankwaso
Za a ji labari Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da sunan Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Jam’iyyar NNPP
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC ya lallasa sauran abokan hamayyarsa a zaben shugaban kasa da aka yi a jihar Oyo. Ya yi nasara a kananan hukumomi 33.
Abba Ganduje bai yi nasarar zama ‘dan majalisar tarayya ba, Honarabul Abdulkadir Tijjani Jobe zai koma majalisa a karo na biyar bayan lashe zaben 'dan majalisa.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan marmari, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya samu nasara a karamar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kanon dabo.
Sheikh Abdulhakeem Kamilu Ado Wudil mahaddacin Qur'ani, makarancin Hadith Da Fikihu zai zama ‘Dan Majalisa a NNPP, ya canji mahaifinsa da ya rasu daf da zabe.
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigerian People Party, NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso shine kan gaba a sakamakon zaben jihar Kano da kuri’u masu yawa.
Za a ji labari cewa Jam’iyyar LP ta doke Asiwaju Bola Tinubu da Atiku Abubakar a rumfunan zabe har 10. Sakamakon da ake samu ya nuna LP tayi kokari a Legas.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya samu nasararsa ta farko a zaben shugaban kasa Najeriya dake gudana yau Asabar a fadin tarayya. Kwankwaso ya lashe rumfarsa..
Labarin da aduminsa daga makarantar sakandaren dake garin Kwankwaso, karamar hukumar MAdobi ta jihar Kano da sanyin safiyar nan. Ana zargin wani mai mota.,
Rabiu Kwankwaso
Samu kari