Rabiu Kwankwaso
Sharadin da Rabiu Kwankwaso ya ba Bola Tinubu zai batawa APC lissafi a Majalisa. Ana rade-radin tsohon Gwamnan ya ce a canza yadda alka ware kujerun majalisa
Zababben ɗan majalisar wakilan tarayya a inuwar NNPP mai kayan daɗi, Abdulmumini Jibrin, ya ce Tinubu ya gana da Kwankwaso ne saboda haɗin kan kasa da ci gaba.
A halin yanzu Rabiu Musa Kwankwaso da zababben Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf su na Legas, sun je ne domin kaddamar katafaren matatar da Aliko Dangote ya gina.
Abdulmumini Jibrin ya bayyana yadda Ganduje ya amince da ganawar Tinubu da Kwankwaso a makon da ya gabata don tattauna wasu batutuwa masu karfi gaske na siyasa.
Wasu 'yan jam'iyyun adawa a Najeriya za su iya samun nasarar shiga a dama dasu a mulkin zababben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu saboda wasu dalilai a kasa.
A wani faifai da aka fito da shi, an ji Abdullahi Ganduje bai ji dadin yadda Bola Tinubu ya zauna da Rabiu Kwankwaso ba, Gwamnan ya na magana kamar ya yi kuka.
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana yadda Rabiu Musa Kwankwaso, ya kawo tsarin sayar da gidajen gwamnatin Kano ga ma'aikata da yan siyasa tun a mulkinsa.
Babban jigon NNPP kuma na hannun daman Rabiu Musa Kwankwaso, Buba Galadima, ya ce rashin isassun kuɗi ya hana NNPP kai kara kan zaben shugaban ƙasan da ya wuce.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Kano, Alhaji Dan Bilki Kwamanda, ya yi gargaɗi ga zaɓaɓben shugaban ƙasa, Bola Tinubu, kan ƙulla alaƙa da Rabiu Musa Kwankwaso.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari