Jam'iyyar PDP
Mukaddashin shugaban PDP na kasa, Ambasada Umar Iliya Damagun ya karyata zargin aiki da APC, domin rage tasirin jam'iyyarsa gabanin babban zaben 2027.
A labarin nan, za a ji cewa Atiku Abubakar ya karyata shirin barin PDP, yayin da hadakar adawa ke fafutukar fitar da jam'iyyar da za a tattaru a ciki.
Shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya ce suna daf da karbar wani gwamnan adawa zuwa APC. Ganduje ya fadi dalilin da ke sanya 'yan PDP komawa APC a Najeriya.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya nuna jin dadi da maraba da sauyin sheka da ke faruwa cikin APC, yana kuma fatan karin ‘yan adawa za su bi sahu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan batun maida Najeriya karkashin jam'iyya daya. Ya nuna cewa 'yan adawa sun rasa madafa a siyasar kasar nan.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno na Akwa Ibom ya shawarci kwamishinoni da masu mukami a gwamnatinsa su koma APC tare da shi ko su yi murabus.
A Najeriya musamman da ake tunkarar shekarar 2027 da za a gudanar da zabe, yan siyasa da dama sun sauya sheka daga jam'iyyunsu zuwa wasu domin biyan buƙatar kansu.
Za a ji yadda hadakar Atiku Abubakar ta karyata rahotannin cewa ta zabi jam’iyyar ADC don zaben 2027, ta kuma nesanta kanta daga jita-jitar ba Salihu Lukman mukami.
Za a ji cewa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya kwantar da hankalin magoya baya da ke cikin fargabar zai iya sauya sheka zuwa APC kamar wasu manyan PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari