Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar APC ta samu babban koma baya musamman a jigar Akwa Ibom, inda jigon ta kuma ɗan uwa ga sakataren APC na ƙasa ya tabbatar da sauya shekarsa zuwa PDP.
‘Yan Majalisar Wakilai karkashin jam’iyyar PDP, a ranar Laraba ta wata takarda sun bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya falka don ceto ‘yan Najeriya ko kuma
Tsohon gwamnan jihar Kaduma, Mukhtar Ramalan Yero, yace yan Kaduna sun ɗanɗana mulkin PDP na shekara 16 kuma sun ɗanɗana APC na shekara 8, za su tan-tance.
Mamba a majalisar dokokin tarayya, John Dyeh, ya sauya sheka daga APC zuwa PDP, Dakta Ayu yace Minusta Akume na gab da ficewa daga jam'iyyar APC zuwa PDP .
Jam'iyyar PDP ta bayyana yadda gwamnatin PDP ta lalata Najeriya, inda ta ce jam'iyyar APC jam'iyya ce ta 'yan koyo masu rike da mulki amma basu san me suke ba.
Gwamnan jihar Ebonyi ya bayyana cewa, shi dai ba zai taba barin jam'iyyar APC kasancewar ya samu duk abinda yake bukata a jam'iyyar sabanin yadda yake da a PDP.
Sabon shugaban babbar jam'iyyar hamayya PDP, Dakta Ayu, ya tabbatarda cewa jam'iyyarsa ta PDP ba zata sake maimaita kuskuren da yasa ta faɗi zaɓe ba nan gaba.
Tsohon gwamnan jihar Cross Riba, Donald Duke, da wasu jiga-jigan jam'iyyar hamayya PDP sun karbi masu sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki a birnin Kalaba.
Jami'iyyar APC mai mulki reshen jihar Legas tace rashin sa'ar PDP a jini yake, sauya shekar kungiyar Lagos4Lagos ba zai sauya komai ba a kowane zabe aka fafata.
Jam'iyyar PDP
Samu kari