Jam'iyyar PDP
A ranar Talata, babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kori ‘yan majalisar Jihar Ebonyi guda 17 wadanda suka bar PDP zuwa jam’iyyar APC, daga mukaman su, Vang
Sanata Shehu Sani ya ce tsige Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi da kotu ta yi zai shafi sauran gwamnoni masu ci wadanda suka sauya sheka daga jam’iyyun na da.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja, a ranar Talata, a kori Gwamna David Umahi na Jihar Ebonyi da Mataimakinsa Dr Eric Kelechi Igwe, bayan sun fice daga
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa bai ga wani aibu ba don dan siyasa ya sauya sheka zuwa wata jam’iyya, kasancewar hakan wani tsari ne na siyasa.
Gwamnan jahar Benuwai dake arewacin Najeriya, Samuel Ortom, ya tabbatar da kudirinsa natunbude sanata mai ci, tare da maye gurbinsa a babban zaben 2023 dake taf
A cikin wata wasika da dan majalisar ya rubuta da hannu, kana aka yada a kafar sada zumunta na Facebook, an ga kalaman da ya yi cikin sauki, inda ya ce zamansa
Tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki y ace hawan jamiyyar APC mulki a shekarar 2015 ya samo asali ne daga kura-kuran da jam’iyyar adawa ta PDP ta yi.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na kasa, Dr Iyorchia Ayu, a ranar Alhamis ya ce jam'iyyarsu ne ta lashe zaben shugaban kasa ta shekarar 2019.
Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutane hudu a karamar hukumar Ohafia ta Jihar Abia, rahoton Nigerian Tribune. Mutane hudun da aka kashe sun hada da tsohuwar
Jam'iyyar PDP
Samu kari